Biz Point
  • Home
  • News
  • National
  • Business News
  • Forex
  • Tech
  • Entertainment
  • HAUSA
  • More
    • About Us – Biz Point
    • Contacts
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
No Result
View All Result
  • Home
  • News
  • National
  • Business News
  • Forex
  • Tech
  • Entertainment
  • HAUSA
  • More
    • About Us – Biz Point
    • Contacts
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
No Result
View All Result
Biz Point
No Result
View All Result
Home Hausa

Kotu ta aike da wani mutum gidan yari bisa zargin harƙallar filaye a Kano

BizPoint by BizPoint
August 7, 2026
in Hausa
0
Kotu ta aike da wani mutum gidan yari bisa zargin harƙallar filaye a Kano
0
SHARES
25
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kotun majistare mai lamba 4, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Mustapha Sa’ad Datti ta aike da wani mutum mai suna Saleh Yakubu zuwa gidan yari bisa zargin sa da harƙallar filaye da gidaje d jihar Kano.

Freedom Radio ta rawaito cewa an gurfanar da Yakubu ne a ranar Alhamis, inda a takardar tuhumar yansanda, ake cajin sa da laifin yin sojan-gona da ɓata suna.

Bayan karanto masa laifukan da ake tuhumar sa da su, Yakubu ya musanta

ADVERTISEMENT

Daga nan ne sai mai gabatar da ƙara ta roƙi kotu da ta sanya wata ranar domin su kawo shaidu, inda kotun ta amince, ta kuma sanya ranar 7 ga watan Satumba, 2026 domin sake gabatar da wanda ake zargin, ta kuma bada umarnin a kai shi gidan gyaran hali a ajiye zuwa ranar.

Tun da fari, ana zargin Yakubu da amfani da stamfi (stamp), mallakin Dagacin unguwar Dausayi, Abdu Muhammad Dausayi, wajen yin harƙallar filaye da gidaje.

Ana tuhumar Yakubu da buga wannan stamfi akan takardun filaye da gidaje na bogi da sunan Dagacin.

Share this:

  • Share on Facebook (Opens in new window) Facebook
  • Share on X (Opens in new window) X

Ad 2
Tags: Hausa
ADVERTISEMENT
Previous Post

The real crisis facing Nigerian media isn’t digital, it’s the market — By Ibrahim Shehu

Next Post

We rally behind FG’s efforts to block takeover of afforestation complex – Kano govt

BizPoint

BizPoint

Related Posts

Gidan Talabijin, Matashiya TV zai gudanar da gasar masu ƙananan sana’o’i a Kano
Hausa

August 4, 2026
Kashi 14% ne na ƴan asalin Saudiyya ke aikin ƙarfi a ƙasar – Rahoto

August 1, 2026
Tsohon shugaban ƙaramar hukuma ya koma sana’arsa ta ɗinki bayan kotu ta sauke shi daga mukamin sa a Kano

July 29, 2026
Bangladesh ta sanar da kudin aikin Hajjin 2027 tare da yin ragin kuɗin tikitin jirgi ga alhazai

July 23, 2026
Kayayyakin da Nijar ke fitarwa zuwa China sun ƙaru da kashi 100

July 21, 2026
Gobarar Kasuwar Singa: Gwamnan Kano ya tabbatar ana daf da bamu tallafin N8b da akai mana alƙawari – Zakari

July 19, 2026
Next Post
We rally behind FG’s efforts to block takeover of afforestation complex – Kano govt

We rally behind FG's efforts to block takeover of afforestation complex - Kano govt

ADVERTISEMENT

Stay Connected test

  • 23.9k Followers
  • 99 Subscribers
ADVERTISEMENT
  • Trending
  • Comments
  • Latest
RE: From NEPU to Asara — By Ibrahim Bello Kano

August 21, 2025
UPDATED: Kano gov announces date for implementation of new minimum wage

October 29, 2024
Petrol subsidy hits N2.57tr as supply rises by 10%

JUST IN: Tinubu considering partial reversal of fuel subsidy on petrol

August 15, 2023
How Katsina oil mogul ordered arrest of man over social media post

July 15, 2024

Hello world!

1

5 dead, 4 rescued in canoe mishap

0

Naira weakens again, down by 0.29 percent

0

UBA Foundation opens portal for 2022 essay competition, announces prizes

0
We rally behind FG’s efforts to block takeover of afforestation complex – Kano govt

We rally behind FG’s efforts to block takeover of afforestation complex – Kano govt

August 7, 2026
Kotu ta aike da wani mutum gidan yari bisa zargin harƙallar filaye a Kano

Kotu ta aike da wani mutum gidan yari bisa zargin harƙallar filaye a Kano

August 7, 2026
The real crisis facing Nigerian media isn’t digital, it’s the market — By Ibrahim Shehu

The real crisis facing Nigerian media isn’t digital, it’s the market — By Ibrahim Shehu

August 7, 2026
ISMPH tasks Kano journalists to promote accountability in PHC through evidence-based reporting

August 6, 2026

Recent News

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Biz Point

© 2024 Biz Point

Navigate Site

  • Home
  • About Us
  • Contacts
  • Disclaimer
  • Privacy & Policy
  • Terms & Conditions

Follow Us

No Result
View All Result
  • Home
  • News
  • National
  • Business News
  • Forex
  • Tech
  • Entertainment
  • HAUSA
  • More
    • About Us – Biz Point
    • Contacts
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions

© 2024 Biz Point