Biz Point
  • Home
  • News
  • National
  • Business News
  • Forex
  • Tech
  • Entertainment
  • HAUSA
  • More
    • About Us – Biz Point
    • Contacts
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
No Result
View All Result
  • Home
  • News
  • National
  • Business News
  • Forex
  • Tech
  • Entertainment
  • HAUSA
  • More
    • About Us – Biz Point
    • Contacts
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
No Result
View All Result
Biz Point
No Result
View All Result
Home Hausa

YANZU-YANZU: Kamfanin hayar mota na Uber ya sanar da dena aiki a Nijeriya da Uganda

BizPoint by BizPoint
September 2, 2026
in Hausa
0
YANZU-YANZU: Kamfanin hayar mota na Uber ya sanar da dena aiki a Nijeriya da Uganda
0
SHARES
2
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kamfanin hayar mota na duniya, Uber, ya sanar da shirin rufe ayyukansa a ƙasashen Najeriya da Uganda, wanda zai fara aiki daga yau Laraba, 2 ga watan Satumba, 2026.

A cikin wata sanarwa da kamfanin ya aikewa Nairametrics, Uber ya ce matakin ya biyo bayan “nazari mai zurfi” da ya gudanar, kuma ya ga cewa ba wata riba da ya ke samu a Najeriya da Uganda kamar yadda ya ke a sauran ƙasashen Afirka.

Uber ya ce: “Bayan gudanar da nazari mai zurfi, mun ɗauki mataki mai tsauri na rufe ayyukanmu a Najeriya da Uganda, daga ranar 2 ga Satumba, 2026.”

ADVERTISEMENT

Kamfanin ya bayyana cewa babban abin da ya fi mayar da hankali a kai a yanzu shi ne tallafa wa direbobi, fasinjoji da ma’aikatan da ke aiki a ƙasashen biyu yayin da ake gudanar da wannan sauyi.

Nairametrocs ta rawaito cewa wannan mataki ya zo ne daidai lokacin da ma’aikata dubu 3,300 a ƙasashen biyu za su rasa aiki.

Share this:

  • Share on Facebook (Opens in new window) Facebook
  • Share on X (Opens in new window) X

Ad 2
Tags: Hausa
ADVERTISEMENT
Previous Post

2027: Alƙawarin da Atiku ya yi wa ƙananan hukumomi idan ya ci zaɓe

BizPoint

BizPoint

Related Posts

2027: Alƙawarin da Atiku ya yi wa ƙananan hukumomi idan ya ci zaɓe
Hausa

2027: Alƙawarin da Atiku ya yi wa ƙananan hukumomi idan ya ci zaɓe

September 2, 2026
Kotu ta gano wanda ya kashe Tupac Shakur a Amurka

September 1, 2026
Saudiyya ta kori wasu ƴan ƙasashen waje 3 bisa yin tuƙi ba tare da lasisi ba

August 19, 2026
Ƴansanda sun kama mutane biyar bisa zargin sayar da jabun magani da yin sojan-gona a Kano

August 14, 2026
Al’umma sun koka kan ƙarin farashin shiga wajen wasanni na Ado Bayero Mall a Kano

August 13, 2026
Tinubu sacks governing council, VC, Registrar of federal varsities
Hausa

Adadin maƙudan kuɗaɗen da gwamnatin Najeriya ta kashe wajen biyan bashin cikin gida a zangon farko na 2026

August 10, 2026
ADVERTISEMENT

Stay Connected test

  • 24k Followers
  • 99 Subscribers
ADVERTISEMENT
  • Trending
  • Comments
  • Latest
RE: From NEPU to Asara — By Ibrahim Bello Kano

August 21, 2025
UPDATED: Kano gov announces date for implementation of new minimum wage

October 29, 2024
Petrol subsidy hits N2.57tr as supply rises by 10%

JUST IN: Tinubu considering partial reversal of fuel subsidy on petrol

August 15, 2023
How Katsina oil mogul ordered arrest of man over social media post

July 15, 2024

Hello world!

1

5 dead, 4 rescued in canoe mishap

0

Naira weakens again, down by 0.29 percent

0

UBA Foundation opens portal for 2022 essay competition, announces prizes

0
YANZU-YANZU: Kamfanin hayar mota na Uber ya sanar da dena aiki a Nijeriya da Uganda

YANZU-YANZU: Kamfanin hayar mota na Uber ya sanar da dena aiki a Nijeriya da Uganda

September 2, 2026
2027: Alƙawarin da Atiku ya yi wa ƙananan hukumomi idan ya ci zaɓe

2027: Alƙawarin da Atiku ya yi wa ƙananan hukumomi idan ya ci zaɓe

September 2, 2026
Kotu ta gano wanda ya kashe Tupac Shakur a Amurka

Kotu ta gano wanda ya kashe Tupac Shakur a Amurka

September 1, 2026
Hadejia-Jama’are consfiscates 600,000 hectares of its land from landgrabbers in Kano

Recent News

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Biz Point

© 2024 Biz Point

Navigate Site

  • Home
  • About Us
  • Contacts
  • Disclaimer
  • Privacy & Policy
  • Terms & Conditions

Follow Us

No Result
View All Result
  • Home
  • News
  • National
  • Business News
  • Forex
  • Tech
  • Entertainment
  • HAUSA
  • More
    • About Us – Biz Point
    • Contacts
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions

© 2024 Biz Point