Biz Point
  • Home
  • News
  • National
  • Business News
  • Forex
  • Tech
  • Entertainment
  • HAUSA
  • More
    • About Us – Biz Point
    • Contacts
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
No Result
View All Result
  • Home
  • News
  • National
  • Business News
  • Forex
  • Tech
  • Entertainment
  • HAUSA
  • More
    • About Us – Biz Point
    • Contacts
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
No Result
View All Result
Biz Point
No Result
View All Result
Home Hausa

Saudiyya ta kori wasu ƴan ƙasashen waje 3 bisa yin tuƙi ba tare da lasisi ba

BizPoint by BizPoint
August 19, 2026
in Hausa
0
Saudiyya ta kori wasu ƴan ƙasashen waje 3 bisa yin tuƙi ba tare da lasisi ba
0
SHARES
2
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Hukumar Kula da Sufuri ta ƙasar Saudiyya (TGA) ta sanar da korar wasu ƴan kasashen waje uku daga kasar, bayan da aka same su da laifin yin haya da motocin da ba na haya ba kuma ba mai lasisin tuƙi a cikin su.

Hukumar ta ce an kuma ci tarar su ukun jimillar Riyal dubu 35,000 na Saudiyya.

Biyu daga cikin wadanda aka kama, ɗaya ɗan ƙasar Egypt da ɗan ƙasar Indiya, an same su da laifin jigilar fasinjoji da motocin kansu ba tare da samun lasisin da ya dace ba.

ADVERTISEMENT

An ci tarar kowannensu Riyal 12,000, tare da bayar da umarnin ficewa daga Saudiyya.

Shi kuwa mutum na uku, dan kasar Chadi, an ci shi tarar Riyal 11,000, sannan aka bayar da umarnin korarsa daga kasar.

A cewar Hukumar TGA, laifin da dan Chadin ya aikata shi ne yana shirin ɗaukar fasinjoji da motarsa ba tare da lasisi ba.

Hukumar ta jaddada cewa gudanar da ayyukan jigilar fasinjoji ba tare da lasisin da ake bukata ba, ya saba wa dokokin Saudiyya.

Share this:

  • Share on Facebook (Opens in new window) Facebook
  • Share on X (Opens in new window) X

Ad 2
Tags: Hausa
ADVERTISEMENT
Previous Post

Dangote Foundation to manage Kano skills acquisition centre for 20 years

BizPoint

BizPoint

Related Posts

Ƴansanda sun kama mutane biyar bisa zargin sayar da jabun magani da yin sojan-gona a Kano
Hausa

Ƴansanda sun kama mutane biyar bisa zargin sayar da jabun magani da yin sojan-gona a Kano

August 14, 2026
Al’umma sun koka kan ƙarin farashin shiga wajen wasanni na Ado Bayero Mall a Kano
Hausa

Al’umma sun koka kan ƙarin farashin shiga wajen wasanni na Ado Bayero Mall a Kano

August 13, 2026
Tinubu sacks governing council, VC, Registrar of federal varsities
Hausa

Adadin maƙudan kuɗaɗen da gwamnatin Najeriya ta kashe wajen biyan bashin cikin gida a zangon farko na 2026

August 10, 2026
Masarautar Kano ta magantu akan rahoton cewa Sarki Sanusi ya samu ‘carryover’ a karatun da ya ke yi a Jami’ar Northwest
Hausa

Masarautar Kano ta magantu akan rahoton cewa Sarki Sanusi ya samu ‘carryover’ a karatun da ya ke yi a Jami’ar Northwest

August 10, 2026
Shugaban wata sananniyar tashar rediyo a Kano ya ajiye aiki
Hausa

Shugaban wata sananniyar tashar rediyo a Kano ya ajiye aiki

August 9, 2026
Kotu ta aike da wani mutum gidan yari bisa zargin harƙallar filaye a Kano
Hausa

Kotu ta aike da wani mutum gidan yari bisa zargin harƙallar filaye a Kano

August 7, 2026
ADVERTISEMENT

Stay Connected test

  • 23.9k Followers
  • 99 Subscribers
ADVERTISEMENT
  • Trending
  • Comments
  • Latest
RE: From NEPU to Asara — By Ibrahim Bello Kano

RE: From NEPU to Asara — By Ibrahim Bello Kano

August 21, 2025
UPDATED: Kano gov announces date for implementation of new minimum wage

UPDATED: Kano gov announces date for implementation of new minimum wage

October 29, 2024
Petrol subsidy hits N2.57tr as supply rises by 10%

JUST IN: Tinubu considering partial reversal of fuel subsidy on petrol

August 15, 2023
How Katsina oil mogul ordered arrest of man over social media post

How Katsina oil mogul ordered arrest of man over social media post

July 15, 2024

Hello world!

1

5 dead, 4 rescued in canoe mishap

0

Naira weakens again, down by 0.29 percent

0

UBA Foundation opens portal for 2022 essay competition, announces prizes

0
Saudiyya ta kori wasu ƴan ƙasashen waje 3 bisa yin tuƙi ba tare da lasisi ba

Saudiyya ta kori wasu ƴan ƙasashen waje 3 bisa yin tuƙi ba tare da lasisi ba

August 19, 2026
Dangote Foundation to manage Kano skills acquisition centre for 20 years

Dangote Foundation to manage Kano skills acquisition centre for 20 years

August 19, 2026
Kano govt awards N27.8bn contract for construction of ICT, CBT centres in 44 LGAs

Kano govt awards N27.8bn contract for construction of ICT, CBT centres in 44 LGAs

August 18, 2026
Kano company hands over N28m defective goods to KCPC

Kano company hands over N28m defective goods to KCPC

August 18, 2026

Recent News

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Biz Point

© 2024 Biz Point

Navigate Site

  • Home
  • About Us
  • Contacts
  • Disclaimer
  • Privacy & Policy
  • Terms & Conditions

Follow Us

No Result
View All Result
  • Home
  • News
  • National
  • Business News
  • Forex
  • Tech
  • Entertainment
  • HAUSA
  • More
    • About Us – Biz Point
    • Contacts
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions

© 2024 Biz Point