Biz Point
  • Home
  • News
  • National
  • Business News
  • Forex
  • Tech
  • Entertainment
  • HAUSA
  • More
    • About Us – Biz Point
    • Contacts
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
No Result
View All Result
  • Home
  • News
  • National
  • Business News
  • Forex
  • Tech
  • Entertainment
  • HAUSA
  • More
    • About Us – Biz Point
    • Contacts
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
No Result
View All Result
Biz Point
No Result
View All Result
Home Hausa

Gini ya rushe sa’o’i kaɗan bayan FCTA ta rufe shi a Abuja

BizPoint by BizPoint
September 8, 2026
in Hausa
0
Gini ya rushe sa’o’i kaɗan bayan FCTA ta rufe shi a Abuja
0
SHARES
6
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wani gini ya rushe a yankin Wuse Zone 4 da ke Abuja, sa’o’i kaɗan bayan Sashen Kula da Ci gaban Birane na Hukumar Babban Birnin Tarayya (FCTA) ya rufe ginin tare da umartar mazauna lciki da su fice daga wurin.

Jaridar VANGUARD ta rawaito cewa lamarin ya faru ne da misalin ƙarfe 8:00 na dare ranar Litinin, inda ya haifar da aikin ceto da jami’an Hukumar Kashe Gobara ta Tarayya da sauran jami’an agajin gaggawa ke gudanarwa, domin gano ko akwai mutanen da suka makale a ƙarƙashin baraguzan ginin.

An jibge motocin ɗaukar marasa lafiya guda uku a wurin, yayin da jami’an agajin gaggawa ke ci gaba da ƙoƙarin fitar da duk wani mutum da ka iya kasancewa cikin baraguzan ginin cikin gaggawa.

ADVERTISEMENT

Share this:

  • Share on Facebook (Opens in new window) Facebook
  • Share on X (Opens in new window) X

Ad 2
Tags: Hausa
ADVERTISEMENT
Previous Post

APC receives heavyweight politicians in Kano, defectors declare support for Tinubu, Yusuf

BizPoint

BizPoint

Related Posts

JUST IN: Tinubu sacks appointee
Hausa

Wani gwamna ya danganta ƙaruwar kuɗin-shiga a jihar sa da gyaran dokar haraji da gwamnatin Tinubu ta yi

September 3, 2026
YANZU-YANZU: Kamfanin hayar mota na Uber ya sanar da dena aiki a Nijeriya da Uganda

September 2, 2026
2027: Alƙawarin da Atiku ya yi wa ƙananan hukumomi idan ya ci zaɓe

Kotu ta gano wanda ya kashe Tupac Shakur a Amurka

September 1, 2026
Saudiyya ta kori wasu ƴan ƙasashen waje 3 bisa yin tuƙi ba tare da lasisi ba

August 19, 2026
Ƴansanda sun kama mutane biyar bisa zargin sayar da jabun magani da yin sojan-gona a Kano

August 14, 2026
ADVERTISEMENT

Stay Connected test

  • 24k Followers
  • 99 Subscribers
ADVERTISEMENT
  • Trending
  • Comments
  • Latest
RE: From NEPU to Asara — By Ibrahim Bello Kano

August 21, 2025
UPDATED: Kano gov announces date for implementation of new minimum wage

October 29, 2024
Petrol subsidy hits N2.57tr as supply rises by 10%

JUST IN: Tinubu considering partial reversal of fuel subsidy on petrol

August 15, 2023
How Katsina oil mogul ordered arrest of man over social media post

July 15, 2024

Hello world!

1

5 dead, 4 rescued in canoe mishap

0

Naira weakens again, down by 0.29 percent

0

UBA Foundation opens portal for 2022 essay competition, announces prizes

0
Gini ya rushe sa’o’i kaɗan bayan FCTA ta rufe shi a Abuja

Gini ya rushe sa’o’i kaɗan bayan FCTA ta rufe shi a Abuja

September 8, 2026
APC receives heavyweight politicians in Kano,  defectors declare support for Tinubu, Yusuf

APC receives heavyweight politicians in Kano, defectors declare support for Tinubu, Yusuf

September 5, 2026
2027: Gov Yusuf partners Kannywood to promote Renewed Hope, Kano First agenda

Beyond the Fields: WOFAN’s Investment in Africa’s Agricultural Future — By Lamara Garba

September 4, 2026

Recent News

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Biz Point

© 2024 Biz Point

Navigate Site

  • Home
  • About Us
  • Contacts
  • Disclaimer
  • Privacy & Policy
  • Terms & Conditions

Follow Us

No Result
View All Result
  • Home
  • News
  • National
  • Business News
  • Forex
  • Tech
  • Entertainment
  • HAUSA
  • More
    • About Us – Biz Point
    • Contacts
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions

© 2024 Biz Point