Biz Point
  • Home
  • News
  • National
  • Business News
  • Forex
  • Tech
  • Entertainment
  • HAUSA
  • More
    • About Us – Biz Point
    • Contacts
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
No Result
View All Result
  • Home
  • News
  • National
  • Business News
  • Forex
  • Tech
  • Entertainment
  • HAUSA
  • More
    • About Us – Biz Point
    • Contacts
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
No Result
View All Result
Biz Point
No Result
View All Result
Home Hausa

UNGA: Wata jiha a Arewacin Nijeriya ta yi baje-kolin damar zuba jari a harkar ƙaro, riɗi da sauran su

BizPoint by BizPoint
September 23, 2026
in Hausa
0
UNGA: Wata jiha a Arewacin Nijeriya ta yi baje-kolin damar zuba jari a harkar ƙaro, riɗi da sauran su
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Gwamnatin Jihar Yobe ta yi baje-kolin ɗimbin damammakin da jihar ke da su a wajen jawo hankalin masu zuba jari daga sassan duniya, musamman a fannonin ƙaro da ridi da sauran kayan amfanin gona, a yayin taron Majalisar Ɗinkin Duniya na shekarar 2026 (UNGA) da ke gudana a birnin New York na Amurka.

A wata sanarwa da Mamman Mohammed Daraktan Yaɗa Labarai da Hulɗa da Manema Labarai na Gwamna Mai Mala Buni, ya fitar a Damaturu a ranar Laraba ce ta bayyana hakan.

Gwamna Mai Mala Buni ne ya jagoranci shirin, inda ya gabatar da Ajandar Zuba Jari da Ci Gaban Jihar Yobe a taron, da nufin samar da dabarun haɗin gwiwa, damar zuba jari daga ƙasashen duniya da kuma bunƙasa jihar.

ADVERTISEMENT

Wakilin Gwamnan, wanda shi ne Sakataren Gwamnatin Jihar (SSG), Dakta Mohammed Goje, ya bayyana cewa sauran fannonin da ke da babbar damar zuba jari a jihar sun haɗa da makamashi, haƙar ma’adinai, kiwon lafiya da shirye-shiryen bunƙasa matasa.

Gwamna Buni ya ce: “Wannan wata dama ce ta baje kolin albarkatun ƙasa na Yobe, muhimmiyar matsayinta na ƙasa da kuma yawan matasanta, tare da mayar da su damammaki masu amfani da za su samar da ayyukan yi da kuma ci gaba mai ɗorewa, wanda zai bunƙasa muradun Yobe ta hanyar hulɗa da ƙasashen duniya.”

Share this:

  • Share on Facebook (Opens in new window) Facebook
  • Share on X (Opens in new window) X

Ad 2
Tags: Hausa
ADVERTISEMENT
Previous Post

An kammala gasar ƙwallon ƙafa da Nestlé Milo ya shirya a Kano

BizPoint

BizPoint

Related Posts

An kammala gasar ƙwallon ƙafa da Nestlé Milo ya shirya a Kano
Hausa

An kammala gasar ƙwallon ƙafa da Nestlé Milo ya shirya a Kano

September 23, 2026
Kotu ta ɗaure dilolin sholisho 2 bisa baiwa yara kayan maye a matsayin ladan aike a Kano

September 22, 2026
Mutane 48 sun mutu sakamakon shan tsumin maganin gargajiya

September 19, 2026
Farashin ɗanyen mai ya sake sauka bayan da Saudiyya ta nemo wata hanyar safarar sa

September 18, 2026
YANZU-YANZU: Sarki Sanusi ya gargaɗi al’ummar Kano akan hannun jarin Matatar Man Dangote

September 17, 2026
Boehly ya sauka daga shugabancin Chelsea bayan sayar da hannun jarinsa
Hausa

Boehly ya sauka daga shugabancin Chelsea bayan sayar da hannun jarinsa

September 17, 2026
ADVERTISEMENT

Stay Connected test

  • 24k Followers
  • 99 Subscribers
ADVERTISEMENT
  • Trending
  • Comments
  • Latest
RE: From NEPU to Asara — By Ibrahim Bello Kano

August 21, 2025
UPDATED: Kano gov announces date for implementation of new minimum wage

October 29, 2024
Petrol subsidy hits N2.57tr as supply rises by 10%

JUST IN: Tinubu considering partial reversal of fuel subsidy on petrol

August 15, 2023
How Katsina oil mogul ordered arrest of man over social media post

July 15, 2024

Hello world!

1

5 dead, 4 rescued in canoe mishap

0

Naira weakens again, down by 0.29 percent

0

UBA Foundation opens portal for 2022 essay competition, announces prizes

0
UNGA: Wata jiha a Arewacin Nijeriya ta yi baje-kolin damar zuba jari a harkar ƙaro, riɗi da sauran su

UNGA: Wata jiha a Arewacin Nijeriya ta yi baje-kolin damar zuba jari a harkar ƙaro, riɗi da sauran su

September 23, 2026
An kammala gasar ƙwallon ƙafa da Nestlé Milo ya shirya a Kano

An kammala gasar ƙwallon ƙafa da Nestlé Milo ya shirya a Kano

September 23, 2026
Two Months of Action: Kano’s New Front in the War Against Drug Abuse — By Lamara Garba

Two Months of Action: Kano’s New Front in the War Against Drug Abuse — By Lamara Garba

September 23, 2026
Kotu ta ɗaure dilolin sholisho 2 bisa baiwa yara kayan maye a matsayin ladan aike a Kano

Kotu ta ɗaure dilolin sholisho 2 bisa baiwa yara kayan maye a matsayin ladan aike a Kano

September 22, 2026

Recent News

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Biz Point

© 2024 Biz Point

Navigate Site

  • Home
  • About Us
  • Contacts
  • Disclaimer
  • Privacy & Policy
  • Terms & Conditions

Follow Us

No Result
View All Result
  • Home
  • News
  • National
  • Business News
  • Forex
  • Tech
  • Entertainment
  • HAUSA
  • More
    • About Us – Biz Point
    • Contacts
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions

© 2024 Biz Point