Biz Point
  • Home
  • News
  • National
  • Business News
  • Forex
  • Tech
  • Entertainment
  • HAUSA
  • More
    • About Us – Biz Point
    • Contacts
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
No Result
View All Result
  • Home
  • News
  • National
  • Business News
  • Forex
  • Tech
  • Entertainment
  • HAUSA
  • More
    • About Us – Biz Point
    • Contacts
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
No Result
View All Result
Biz Point
No Result
View All Result
Home Hausa

Masarautar Kano ta magantu akan rahoton cewa Sarki Sanusi ya samu ‘carryover’ a karatun da ya ke yi a Jami’ar Northwest

BizPoint by BizPoint
August 10, 2026
in Hausa
0
Masarautar Kano ta magantu akan rahoton cewa Sarki Sanusi ya samu ‘carryover’ a karatun da ya ke yi a Jami’ar Northwest
0
SHARES
2
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Majalisar Masarautar Kano ta ƙaryata wani faifan bidiyo da ya yaɗu a kafafen sada zumunta, wanda ke ikirarin cewa Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya faɗi a jarrabawa a wani kwas guda ɗaya, wato ya samu ‘carry-over’ a karatun fannin shari’ah da ya ke yi a Jami’ar Northwest da ke Kano.

Faifan bidiyon, wanda ya yadu sosai a kafafen sada zumunta a jiya Lahadi, ya yi ikirarin cewa Sarkin ya faɗi a jarrabawar ɗaya daga cikib kwasa-kwasan da ya ɗauka ba.

ADVERTISEMENT

A halin yanzu, Sanusi yana karatun digiri na farko na Bachelor of Laws (LL.B), aji na biyu, a fannin Common Law da Shari’a a jami’ar.

Sai dai Muhammad Ado, Sakataren Ofishin Sarkin, ya ce wannan labari ba gaskiya ba ne, shifcin gizo ne kawai, yana mai tabbatar da cewa Sarkin yana kan hanyar kammala karatunsa da sakamako mafi girma wato first class.

A cewarsa, bayanan da Masarautar ta samu shije cewa Sarkin yana bukatar maki guda ne kawai domin samun sakamakon first class din.

Shi ma wani dalibin jami’ar, Ibrahim Abubakar-Danmasani, ya ƙaryata labarin, inda ya ce har zuwa ranar Lahadi, ba a fara ma jarrabawar dalibai a jami’ar ba ballantana ma har a ce Sarkin ya faɗi a jarrabawa.

Ya ce ana sa ran fara jarrabawar ne a ranar Litinin.

Itama Jami’ar ta tabbatar da cewa labarin ba gaslkya bane.

Share this:

  • Share on Facebook (Opens in new window) Facebook
  • Share on X (Opens in new window) X

Ad 2
Tags: Hausa
ADVERTISEMENT
Previous Post

KSADP hands over 98 milk collection centre to operators in Kano

BizPoint

BizPoint

Related Posts

Shugaban wata sananniyar tashar rediyo a Kano ya ajiye aiki
Hausa

August 9, 2026
Kotu ta aike da wani mutum gidan yari bisa zargin harƙallar filaye a Kano

August 7, 2026
Gidan Talabijin, Matashiya TV zai gudanar da gasar masu ƙananan sana’o’i a Kano

August 4, 2026
Kashi 14% ne na ƴan asalin Saudiyya ke aikin ƙarfi a ƙasar – Rahoto

August 1, 2026
Tsohon shugaban ƙaramar hukuma ya koma sana’arsa ta ɗinki bayan kotu ta sauke shi daga mukamin sa a Kano

July 29, 2026
Bangladesh ta sanar da kudin aikin Hajjin 2027 tare da yin ragin kuɗin tikitin jirgi ga alhazai

July 23, 2026
ADVERTISEMENT

Stay Connected test

  • 23.9k Followers
  • 99 Subscribers
ADVERTISEMENT
  • Trending
  • Comments
  • Latest
RE: From NEPU to Asara — By Ibrahim Bello Kano

August 21, 2025
UPDATED: Kano gov announces date for implementation of new minimum wage

October 29, 2024
Petrol subsidy hits N2.57tr as supply rises by 10%

JUST IN: Tinubu considering partial reversal of fuel subsidy on petrol

August 15, 2023
How Katsina oil mogul ordered arrest of man over social media post

July 15, 2024

Hello world!

1

5 dead, 4 rescued in canoe mishap

0

Naira weakens again, down by 0.29 percent

0

UBA Foundation opens portal for 2022 essay competition, announces prizes

0
Masarautar Kano ta magantu akan rahoton cewa Sarki Sanusi ya samu ‘carryover’ a karatun da ya ke yi a Jami’ar Northwest

Masarautar Kano ta magantu akan rahoton cewa Sarki Sanusi ya samu ‘carryover’ a karatun da ya ke yi a Jami’ar Northwest

August 10, 2026
KSADP hands over 98 milk collection centre to operators in Kano

KSADP hands over 98 milk collection centre to operators in Kano

August 9, 2026
Mass wedding: Gov. Yusuf provides food support to 1,500 couples, urges patience, justice in marriage

Mass wedding: Gov. Yusuf provides food support to 1,500 couples, urges patience, justice in marriage

August 9, 2026
Shugaban wata sananniyar tashar rediyo a Kano ya ajiye aiki

Shugaban wata sananniyar tashar rediyo a Kano ya ajiye aiki

August 9, 2026

Recent News

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Biz Point

© 2024 Biz Point

Navigate Site

  • Home
  • About Us
  • Contacts
  • Disclaimer
  • Privacy & Policy
  • Terms & Conditions

Follow Us

No Result
View All Result
  • Home
  • News
  • National
  • Business News
  • Forex
  • Tech
  • Entertainment
  • HAUSA
  • More
    • About Us – Biz Point
    • Contacts
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions

© 2024 Biz Point