Biz Point
  • Home
  • News
  • National
  • Business News
  • Forex
  • Tech
  • Entertainment
  • HAUSA
  • More
    • About Us – Biz Point
    • Contacts
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
No Result
View All Result
  • Home
  • News
  • National
  • Business News
  • Forex
  • Tech
  • Entertainment
  • HAUSA
  • More
    • About Us – Biz Point
    • Contacts
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
No Result
View All Result
Biz Point
No Result
View All Result
Home Hausa

Kano: Za a fara gina shaguna na siyar wa maimakon haya a kasuwar Farm Centre

BizPoint by BizPoint
October 5, 2026
in Hausa
0
Kano: Za a fara gina shaguna na siyar wa maimakon haya a kasuwar Farm Centre
0
SHARES
27
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

An fara ɓullo da shirin gina shaguna don mallaka, maimakon haya da aka saba yi, a kasuwar wayar salula ta Farm Centre da ke birnin Kanon Dabo.

Wani kamfani mai suna Trust Land Properties ne ya sanar da hakan a wani faifen bidiyo da ya wallafa a kafafen sadarwa.

A bidiyon da BizPoint ta gani, kamfanin ya ce shirye-shirye sun kammala na gina shaguna da ya musu laƙabi da Farm Centre Commercial Shops, a kusa da titin Zariya.

ADVERTISEMENT

A bidiyon, wani mutum da ya ke bayani a kan shagunan, ya ce za a gina su guda uku-uku a gini mai hawa uku, ƙasa, da hawa na farko da na biyu, akan Naira miliyan 11,500.

Mai bayani a bidiyon ya ce Wannan wani sabon salo ne na mallakar.shago ko office maimakon biyan kuɗin haya shekara da shekaru da kuma yiwuwar ƙarin kuɗin haya duk shekara ba tare da wanda ke amfani da shi ya mallaka na.

Kamfanin ya ce duk mai bukata zai iya kiran wannan lambar waya, 07043608888 domin ƙarin bayani.

BizPoint ta gano cewa wannan ka iya zama wani sabon tsari na saukaka wa masu kasuwanci mallakar shago ko ofisoshi duba da rashin gwauron zabi da kudin haya ke yi a Kano, Cibiyar kasuwanci.

Share this:

  • Share on Facebook (Opens in new window) Facebook
  • Share on X (Opens in new window) X

Ad 2
Tags: Hausa
ADVERTISEMENT
Previous Post

Trade Fair: Domestic Production Critical To Economic Resilience, Says Dangote

BizPoint

BizPoint

Related Posts

Zanga-zanga akan tsadar hayar gidaje ta ɓarke a Spain
Hausa

October 4, 2026
RA’AYI: Me ya sa ayabar da ake shuka wa a Arewacin Nijeriya ta fi ta Kudu saurin lalacewa? — Daga Abdullahi Dankama

October 3, 2026
Hukumar Gasar Premier ta kama Man City da laifukan da ake tuhumar ta

September 29, 2026
An sanar da ranar fara azumin Ramadan da Eid al-Fitr na 2027 a Saudiyya

Yadda ɓarayi su ka addabi al’umma da satar motocin alfarma ta amfani da na’ura mai ƙwaƙwalwa a England

September 27, 2026
Dangote zai raba hannun jarin IPO kyauta ga mata miliyan 2 da mazajensu su ka rasu a Arewa

September 26, 2026
ADVERTISEMENT

Stay Connected test

  • 24k Followers
  • 99 Subscribers
ADVERTISEMENT
  • Trending
  • Comments
  • Latest
RE: From NEPU to Asara — By Ibrahim Bello Kano

August 21, 2025
UPDATED: Kano gov announces date for implementation of new minimum wage

October 29, 2024
Petrol subsidy hits N2.57tr as supply rises by 10%

JUST IN: Tinubu considering partial reversal of fuel subsidy on petrol

August 15, 2023
How Katsina oil mogul ordered arrest of man over social media post

July 15, 2024

Hello world!

1

5 dead, 4 rescued in canoe mishap

0

Naira weakens again, down by 0.29 percent

0

UBA Foundation opens portal for 2022 essay competition, announces prizes

0
Kano: Za a fara gina shaguna na siyar wa maimakon haya a kasuwar Farm Centre

Kano: Za a fara gina shaguna na siyar wa maimakon haya a kasuwar Farm Centre

October 5, 2026
Trade Fair: Domestic Production Critical To Economic Resilience, Says Dangote

Trade Fair: Domestic Production Critical To Economic Resilience, Says Dangote

October 4, 2026
Zanga-zanga akan tsadar hayar gidaje ta ɓarke a Spain

Zanga-zanga akan tsadar hayar gidaje ta ɓarke a Spain

October 4, 2026
RA’AYI: Me ya sa ayabar da ake shuka wa a Arewacin Nijeriya ta fi ta Kudu saurin lalacewa? — Daga Abdullahi Dankama

RA’AYI: Me ya sa ayabar da ake shuka wa a Arewacin Nijeriya ta fi ta Kudu saurin lalacewa? — Daga Abdullahi Dankama

October 3, 2026

Recent News

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Biz Point

© 2024 Biz Point

Navigate Site

  • Home
  • About Us
  • Contacts
  • Disclaimer
  • Privacy & Policy
  • Terms & Conditions

Follow Us

No Result
View All Result
  • Home
  • News
  • National
  • Business News
  • Forex
  • Tech
  • Entertainment
  • HAUSA
  • More
    • About Us – Biz Point
    • Contacts
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions

© 2024 Biz Point