Biz Point
  • Home
  • News
  • National
  • Business News
  • Forex
  • Tech
  • Entertainment
  • HAUSA
  • More
    • About Us – Biz Point
    • Contacts
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
No Result
View All Result
  • Home
  • News
  • National
  • Business News
  • Forex
  • Tech
  • Entertainment
  • HAUSA
  • More
    • About Us – Biz Point
    • Contacts
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
No Result
View All Result
Biz Point
No Result
View All Result
Home Hausa

An sanar da ranar fara azumin Ramadan da Eid al-Fitr na 2027 a Saudiyya

BizPoint by BizPoint
September 29, 2026
in Hausa
0
An sanar da ranar fara azumin Ramadan da Eid al-Fitr na 2027 a Saudiyya
0
SHARES
65
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Ana sa ran watan Ramadan na shekarar 2027 zai fara a ƙasar Saudiyya ranar Litinin, 8 ga watan Fabrairu, 2027, bisa kalandar da ake da ita a yanzu da kuma ƙididdigar falaƙi.

Kalandar Umm Al-Qura ta Saudiyya ta sanya ranar 8 ga watan Fabrairu, 2027 a matsayin 1 ga Ramadan 1448H, yayin da ƙididdigar Cibiyar Nazarin Falaki ta Duniya (International Astronomy Center) ita ma ta nuna cewa jaririn wata zai fito jim kaɗan kafin wannan ranar.

Sai dai har yanzu wannan ranar ba tabbatacciya ba ce, domin a ƙarshe fara watan Ramadan a Saudiyya zai dogara ne da tsarin duba jinjirin watan da hukumomin ƙasar ke aiwatarwa.

ADVERTISEMENT

Hakazalika bisa kalandar Umm Al-Qura ta yanzu, ana sa ran Eid al-Fitr na shekarar 2027 zai kasance ranar Talata, 9 ga Maris, 2027, wato 1 ga Shawwal 1448H.

A ƙarƙashin wannan kalandar, watan Ramadan zai kasance daga 8 ga Fabrairu zuwa 8 ga Maris, 2027.

Share this:

  • Share on Facebook (Opens in new window) Facebook
  • Share on X (Opens in new window) X

Ad 2
Tags: Hausa
ADVERTISEMENT
Previous Post

Kano govt begins distribution of 3,400 cooking stoves donated by FG

Next Post

Kano govt commences water distribution from Goron Dutse reservoir after 30 years

BizPoint

BizPoint

Related Posts

Hukumar Gasar Premier ta kama Man City da laifukan da ake tuhumar ta
Hausa

Hukumar Gasar Premier ta kama Man City da laifukan da ake tuhumar ta

September 29, 2026
Yadda ɓarayi su ka addabi al’umma da satar motocin alfarma ta amfani da na’ura mai ƙwaƙwalwa a England

September 27, 2026
Dangote zai raba hannun jarin IPO kyauta ga mata miliyan 2 da mazajensu su ka rasu a Arewa

September 26, 2026
UNGA: Wata jiha a Arewacin Nijeriya ta yi baje-kolin damar zuba jari a harkar ƙaro, riɗi da sauran su

September 23, 2026
An kammala gasar ƙwallon ƙafa da Nestlé Milo ya shirya a Kano

Kotu ta ɗaure dilolin sholisho 2 bisa baiwa yara kayan maye a matsayin ladan aike a Kano

September 22, 2026
Next Post
Kano govt commences water distribution from Goron Dutse reservoir after 30 years

Kano govt commences water distribution from Goron Dutse reservoir after 30 years

ADVERTISEMENT

Stay Connected test

  • 24k Followers
  • 99 Subscribers
ADVERTISEMENT
  • Trending
  • Comments
  • Latest
RE: From NEPU to Asara — By Ibrahim Bello Kano

August 21, 2025
UPDATED: Kano gov announces date for implementation of new minimum wage

October 29, 2024
Petrol subsidy hits N2.57tr as supply rises by 10%

JUST IN: Tinubu considering partial reversal of fuel subsidy on petrol

August 15, 2023
How Katsina oil mogul ordered arrest of man over social media post

July 15, 2024

Hello world!

1

5 dead, 4 rescued in canoe mishap

0

Naira weakens again, down by 0.29 percent

0

UBA Foundation opens portal for 2022 essay competition, announces prizes

0
Hukumar Gasar Premier ta kama Man City da laifukan da ake tuhumar ta

Hukumar Gasar Premier ta kama Man City da laifukan da ake tuhumar ta

September 29, 2026
Kano govt commences water distribution from Goron Dutse reservoir after 30 years

Kano govt commences water distribution from Goron Dutse reservoir after 30 years

September 29, 2026
An sanar da ranar fara azumin Ramadan da Eid al-Fitr na 2027 a Saudiyya

An sanar da ranar fara azumin Ramadan da Eid al-Fitr na 2027 a Saudiyya

September 29, 2026
Kano govt begins distribution of 3,400 cooking stoves donated by FG

Kano govt begins distribution of 3,400 cooking stoves donated by FG

September 28, 2026

Recent News

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Biz Point

© 2024 Biz Point

Navigate Site

  • Home
  • About Us
  • Contacts
  • Disclaimer
  • Privacy & Policy
  • Terms & Conditions

Follow Us

No Result
View All Result
  • Home
  • News
  • National
  • Business News
  • Forex
  • Tech
  • Entertainment
  • HAUSA
  • More
    • About Us – Biz Point
    • Contacts
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions

© 2024 Biz Point