Biz Point
  • Home
  • News
  • National
  • Business News
  • Forex
  • Tech
  • Entertainment
  • HAUSA
  • More
    • About Us – Biz Point
    • Contacts
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
No Result
View All Result
  • Home
  • News
  • National
  • Business News
  • Forex
  • Tech
  • Entertainment
  • HAUSA
  • More
    • About Us – Biz Point
    • Contacts
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions
No Result
View All Result
Biz Point
No Result
View All Result
Home Hausa

Yadda za a ci gajiyar ragin farashin mai daga NNPC

BizPoint by BizPoint
October 10, 2026
in Hausa
0
NNPC reduces petrol price in two Nigerian states
0
SHARES
2
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kamfanin Mai na ƙasa, NNPC ya ce sai an yi amfani da manhaja da ya samar ta wayar salula sannan a iya amfani tsarin ragin Naira 66 da ya yi a kan kowace litar fetur da ya ɓullo da shi

Kamfanin Man Fetur na Ƙasa (NNPC) ya sanar da cewa masu ababen hawa da su ka sauke manhajar kamfanin a wayoyinsu tare da biyan kuɗin fetur ta manhajar ne kawai za su iya cin gajiyar rangwamen.

Sabon farashin fetur ɗin da ake sayarwa da rangwamen ya koma N1,339 kan kowace lita ga masu amfani da manhajar NNPC tare da biyan kuɗin ta nan maimakon N1,405 da ake sayarwa a farashin gidajen mai.

ADVERTISEMENT

Kamfanin ya kuma ƙara wa wa’adin rangwamen zuwa ranar 31 ga Oktoba, 2026.

Tun da fari, an tsara cewa wa’adin zai ƙare a ranar 7 ga Oktoba, 2026, bayan fara aiwatar da shi daga ranar 1 zuwa 7 ga Oktoba.

Sai dai daga bisani NNPC ya tsawaita wa’adin zuwa ƙarshen watan.

Hakan ya zo ne daidai lokacin da gwamnatin Tarayya ta kuma sanar da wasu matakai domin rage wa ‘yan Najeriya radadin hauhawar farashin fetur.

Share this:

  • Share on Facebook (Opens in new window) Facebook
  • Share on X (Opens in new window) X

Ad 2
Tags: Hausa
ADVERTISEMENT
Previous Post

Petrol hits N1,900/litre as depot prices surge despite NNPC cut

BizPoint

BizPoint

Related Posts

Gwamna a Arewacin Nijeriya zai sayi hannun jarin IPO ga malaman makaranta a jihar sa
Hausa

Gwamna a Arewacin Nijeriya zai sayi hannun jarin IPO ga malaman makaranta a jihar sa

October 6, 2026
Kano: Za a fara gina shaguna na siyar wa maimakon haya a kasuwar Farm Centre
Hausa

Kano: Za a fara gina shaguna na siyar wa maimakon haya a kasuwar Farm Centre

October 5, 2026
Zanga-zanga akan tsadar hayar gidaje ta ɓarke a Spain
Hausa

Zanga-zanga akan tsadar hayar gidaje ta ɓarke a Spain

October 4, 2026
RA’AYI: Me ya sa ayabar da ake shuka wa a Arewacin Nijeriya ta fi ta Kudu saurin lalacewa? — Daga Abdullahi Dankama
Hausa

RA’AYI: Me ya sa ayabar da ake shuka wa a Arewacin Nijeriya ta fi ta Kudu saurin lalacewa? — Daga Abdullahi Dankama

October 3, 2026
Hukumar Gasar Premier ta kama Man City da laifukan da ake tuhumar ta
Hausa

Hukumar Gasar Premier ta kama Man City da laifukan da ake tuhumar ta

September 29, 2026
An sanar da ranar fara azumin Ramadan da Eid al-Fitr na 2027 a Saudiyya
Hausa

An sanar da ranar fara azumin Ramadan da Eid al-Fitr na 2027 a Saudiyya

September 29, 2026
ADVERTISEMENT

Stay Connected test

  • 24k Followers
  • 99 Subscribers
ADVERTISEMENT
  • Trending
  • Comments
  • Latest
RE: From NEPU to Asara — By Ibrahim Bello Kano

RE: From NEPU to Asara — By Ibrahim Bello Kano

August 21, 2025
UPDATED: Kano gov announces date for implementation of new minimum wage

UPDATED: Kano gov announces date for implementation of new minimum wage

October 29, 2024
Petrol subsidy hits N2.57tr as supply rises by 10%

JUST IN: Tinubu considering partial reversal of fuel subsidy on petrol

August 15, 2023
How Katsina oil mogul ordered arrest of man over social media post

How Katsina oil mogul ordered arrest of man over social media post

July 15, 2024

Hello world!

1

5 dead, 4 rescued in canoe mishap

0

Naira weakens again, down by 0.29 percent

0

UBA Foundation opens portal for 2022 essay competition, announces prizes

0
NNPC reduces petrol price in two Nigerian states

Yadda za a ci gajiyar ragin farashin mai daga NNPC

October 10, 2026
Petrol hits N1,900/litre as depot prices surge despite NNPC cut

Petrol hits N1,900/litre as depot prices surge despite NNPC cut

October 10, 2026
South African lender seeks $200m stake in Opay as fintech debuts on New York stock market

South African lender seeks $200m stake in Opay as fintech debuts on New York stock market

October 10, 2026
SCGPR 3.0: Kano climbs to 3rd place in 2026 climate governance performance ranking

SCGPR 3.0: Kano climbs to 3rd place in 2026 climate governance performance ranking

October 9, 2026

Recent News

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Biz Point

© 2024 Biz Point

Navigate Site

  • Home
  • About Us
  • Contacts
  • Disclaimer
  • Privacy & Policy
  • Terms & Conditions

Follow Us

No Result
View All Result
  • Home
  • News
  • National
  • Business News
  • Forex
  • Tech
  • Entertainment
  • HAUSA
  • More
    • About Us – Biz Point
    • Contacts
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
    • Terms & Conditions

© 2024 Biz Point